Yadda Ake Yin Sujjadar Qabli Da Sujjadar Ba’adi

Yadda Ake Yin Sujjadar Qabli Da Sujjadar Ba’adi
Yadda Ake Yin Sujjadar Qabli Da Sujjadar Ba’adi 


1. Sujjada Qabli : ana yinta ne kafin sallama. Bayan mutum yayi tahiya, kafin yayi sallama, sai ya sake yin wasu sujjudu guda biyu, sannan ya sake yin wata tahiyar, Sannan yayi sallama. Wannan ita ce Sujjadar Qabaliy, Dalilan da suke sawa ayi ta: Idan mutum yayi ragi a cikin Sallarsa, Ko kuma ya tauye wasu sunnoni Qarfafa guda biyu ko sama da haka. (a takaice kenan).


2. Sujjadar Ba'adi: ana yinta ne duk yayin da aka Qara wani abu acikin Sallah. Kokuma yayin da mutum ya mance da wata farillah, ko kuma rukuni daga cikin sallar sa. Bayan ya kawo wannan farillar da ya mance, to sai yayi sujjadar Ba'adi.


 Yadda Ake Yinta 

Ana yinta ne bayan anyi tahiya anyi sallama, sai a sake yin wasu sujjudu guda biyu, sannan ayi tahiya ayi sallama.


A door in prostration before peace

ﻭَﺃَﻣَّﺎ ﺍﻟﺴُّﺠُﻮﺩُ ﺍﻟْﻘَﺒْﻠِﻲُّ ﻓَﺴَﺒْﻌَﺔٌ :

ﻓَﻤَﻦْ ﻧَﺴِﻲَ ﺗَﻜْﺒِﻴﺮَﺗَﻴْﻦِ ﻓَﺄَﻛْﺜَﺮَ ﻏَﻴْﺮَ ﺗَﻜْﺒِﻴﺮَﺓِ ﺍْﻹِﺣْﺮَﺍﻡِ ﺳَﺠَﺪَ ﻗَﺒْﻞَ ﺍﻟﺴَّﻼَﻡِ، ﻭَﻣَﻦْ ﻧَﺴِﻲَ ﺳَﻤِﻊَ ﺍﻟﻠﻪُ ﻟِﻤَﻦْ ﺣَﻤِﺪَﻩُ ﻣَﺮَّﺗَﻴْﻦِ ﻓَﺄَﻛْﺜَﺮَ ﺳَﺠَﺪَ ﻗَﺒْﻞَ ﺍﻟﺴَّﻼَﻡِ، ﻭَﻣَﻦْ ﻧَﺴِﻲَ ﺍﻟْﺠَﻠْﺴَﺔَ ﺍﻟْﻮُﺳْﻄَﻰ ﺳَﺠَﺪَ ﻗَﺒْﻞَ ﺍﻟﺴَّﻼَﻡِ، ﻭَﻣَﻦْ ﻧَﺴِﻲَ ﺍَﻟﺘَّﺸَﻬُّﺪَ ﺳَﺠَﺪَ ﻗَﺒْﻞَ ﺍﻟﺴَّﻼَﻡِ، ﻭَﻣَﻦْ ﻧَﻘَﺺَ ﻭَﺯَﺍﺩَ ﺳَﺠَﺪَ ﻗَﺒْﻞَ ﺍﻟﺴَّﻼَﻡِ، ﻭَﻣَﻦْ ﺃَﺳَﺮَّ ﻓِﻴﻤَﺎ ﻳُﺠْﻬَﺮُ ﻓِﻴﻪِ ﺳَﺠَﺪَ ﻗَﺒْﻞَ ﺍﻟﺴَّﻼَﻡِ .

ﺍِﻧْﺘَﻬَﻰ ﺍﻟﺴُّﺠُﻮﺩُ ﺍﻟْﻘَﺒْﻠِﻲُّ .


 Babin Sujjada Kafin Sallama 

Amma Sujjadar Kabli guda bakwai ce: –


1_Wanda ya manta kabbara biyu ko fiye banda kabbarar harama sai ya yi sujjada kabli.


2_Wanda ya manta (faɗin) Sami'allahu liman hamidahu, sau biyu ko fiye ya yi sujjada kabli.


3_Wanda ya manta zaman (tahiya) tsakiya ya yi sujjada kabli.


4_ Wanda ya manta karatun tahiya ya yi sujjada kabli.


5_Wanda ya rage ya qara ya yi sujjada kabli.


6_Wanda ya asirce (karatu) a inda ake bayyana shi ya yi sujjada kabli.

sujjada kabli sun tuke


A door in the far prostration:

ﻭَﺃَﻣَّﺎ ﺍﻟﺴُّﺠُﻮﺩُ ﺍﻟْﺒَﻌْﺪِﻱُّ ﻓَﺴَﺒْﻌَﺔٌ :

ﻭَﻣَﻦْ ﺗَﻜَﻠَّﻢَ ﺳَﺎﻫِﻴًﺎ ﺳَﺠَﺪَ ﺑَﻌْﺪَ ﺍﻟﺴَّﻼَﻡِ، ﻭَﻣَﻦْ ﺳَﻠَّﻢَ ﻣِﻦْ ﺭَﻛ


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post