Wurare 5 Na Jikin Mata Da Idan An Taba Suke Jindadi

Wurare 5 Na Jikin Mata Da Idan An Taba Suke Jindadi
Wurare 5 Na Jikin Mata Da Idan An Taba Suke Jindadi 


Wurare hudu na jikin mace dake sa su ji dadi idan an yi musu wasa dashi 


Akwai abubuwa da dama da idan namiji ya yiwa mace yana sa taji dadi sosai amma kuma ba kasafai suke iya cewa a yi musu ba. Hakan yana faruwa saboda Kunya ko kuma Kada namijin yai tunanin zakewarta da sauran dalilai. 


Yana daga cikin Kunya ga mata su kasa bayyanawa mazajensu wuraren da suke son a yi musu wasa dasu a yayin gudanar da jima’i da wasannin motsa sha'awa. Hakan yasa muka kawo muku wasu daga cikin wuraren da mata suke so miji yai musu wasa dasu;


Wurare 5 Na Jikin Mata Da Idan An Taba Suke Jindadi 

1.Cinya Da Hannu;  yin wasa da hannu da kuma cinya na daga cikin wuraren dake saurin isar da sakon motsa sha'awa ga mace sai da ba duka maza ne suka san hakan yana isar da sakon motsa sha'awar su ba. Idan baka San hakan ba daga yau ka fara gwadawa matarka kaga abinda zai kasance. 


2. Kafada Da Baya; Shafa kafadar mace da bayanta suna taka muhimmiyar rawa wajen isar da sakon sha'awa, amma ba kowace mace za ta iya cewa mijin yai mata ba. 


3. Fuskarta Da Gashin kanta; Shafa fuskar mace a yayin wasannin motsa sha'awa na daga cikin wuraren da suka fi motsa sha'awar mace, mata suna son a yi musu wasa da gashin kansu musamman idan sun yi shampoo. 


4. Wasa Da Kugu (hips); Yin wasa da kugun mace na daga cikin wurin dake saurin aika sakon jindadi ga mata. Idan Kana yiwa mace wasa dashi ta salon shafawa da sumbata yana aika sakon dadi gareta. 


5. Sumbata (kiss); An bayyana yin kiss a matsayin abinda yafi sauki da saurin motsa sha'awar mace, sai dai ba kasafai ma'auratan suka fi yin hakan ba ko dai rashin tsafta tsakanin miji da mata ko kuma rashin iyawa da rashin sanin dadinsa. 


Wadannan sune wurare 4 na jikin mata wanda idan namiji yana yi musu wasa dasu suke jindadi da nishadi. Ina fatan mazan da basa yiwa matansu wadannan abubuwan daga yau za su fara yi musu.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post