Abubuwan Da Mata Suka Fi So Daga Namiji

Abubuwan Da Mata Suka Fi So Daga Namiji
 Abubuwan Da Mata Suka Fi So



Mafi yawancin mata jikin namiji shi suka fi so musamman fuskarsa da karfınsa yana daga cikin abinda mata suka fi so kuma yake burgesu,


Shin menene abinda mata suka fi so? Wannan ita ce tambayar da maza da dama ke yiwa kansu. Don akwai mazan da suke tunanin za su burge matan da suke so, amma sai su samu abin baya birge matan. Akwai abubuwa da dama da mata suka fi so daga namji. 


Kamar yadda abun yake a wajen Maza, haka suma mata abubuwan da suke so suke sha'awa a wajen maza sun bambanta daga wata mace zuwa wata. Sai dai cewa suma akwai abinda sukai tarayya a wajen sha'awar sa a jikin maza.


Abubuwan Da Mata Suka Fi So

Kamar yadda na fada mata suna son abubuwa sosai daga namiji, sai dai ba zan iya bayyana muku su duka ba, amma ga wasu daga cikin su. 


Mafi yawancin mata jikin namiji shi suka fi so musamman fuskarsa da karfınsa yana daga cikin abinda mata suka fi so kuma yake burgesu,


Bayan haka suna son namiji mai hanci mai dara-daran idanu mai madaidaicin baki wasu matan ma sukan so namiji mai gemu da gashin baki dai dai azanci.


Sannan kuma mata sun fi son Namiji Madaidaici shi ba gajere ba shi ba dogo ba. Da yawa daga cikin mata suna dauka cewa gajeren mutum yafi jaraba, dogo kuma raggo ne, sai dai ba haka abin yake ba wannan duk karya ce. 


Sannan kuma suna son Namiji mai fadin kirji saboda fadin kirji yana nuna cewa mai shi akwai aiki, ma'ana akwai karfin iya jimai. Haka kuma mai fadin kugu shi ma suna son shi saboda suna daukar cewa mai fadin kugu shima akwai aiki, Kuma mata suna son namiji mai fadin hannu.


Bayan haka kuma lya magana da iya sa kaya da fara'ar Namiji suna jawo hankalin 'Ya Mace. Mafı yawancin abubuwan da da suke jawo hankalin Mata a jikin Maza in an lura za'aga sunada dangantaka da saduwar Jima'i ne.


Misali:

Hanci mata suna wasa da hancin Namiji a lokacin Jima'i, haka kuma baki a wajen yin Kiss, haka kuma suna Son Namiji mai fadin tafın hannu saboda idan ya kamasu ta ko'ina ne suji cewa lallai sun Kamu. 


koda ma ace Nononsu ya kama suji ya cika shi ta ko'ina, sannan kuma suna Son mai fadin kirji saboda a wurin saduwar jima'i suji yayi masu rumfa ya rufe su ta ko'ina.


A gaba daya dai mata sunfi Son namiji mai jikin maza, wato ba mai jiki irin na mata-mata ba. Kamar yadda na fada tun a farko abubuwan da mata suka fi so, suna da yawa kuma kowace mace da irin nata zabin, wata tafi son auran kyakyawa, wata kuma duk rashin kyan namji Indai dan gayu ne tana son sa. 


A darasin da za mu kawo muku nan gaba, za mu yi muku bayani kan abubuwan da maza suka fi so, musamman daga wajen mace. Domin an fi samun maza da Zabi kan mace fiye da mata tunda maza sune suke zabar macen da suke so. 


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

1 Comments

Previous Post Next Post