Abubuwan da mace tafiso ataba mata a jikinta

Abubuwan da mace tafiso ataba a jikinta
Abubuwan da mace tafiso ataba mata 


Idan har ka san abinda mace ke son a taba mata taji dadi ai ka gama da ita, duk irin kulawa da soyayya za ta nuna maka tare da girmamaka. 


Idan namiji bai gano abinda mace take so a taba mata taji dadi ba zai ta shan wahala ne ba tare da samun gamsuwa ba musamman a yayin wasanni motsa sha'awa. Irin hakan ne ke sa sai ayi ta rigima da juna a dalilin rashin samun gamsuwa. 


Wasu matan na jin labarin yadda kawayensu suke samun gamsuwa daga wajen mazajensu, irin yadda suke jiyar dasu dadi wanda hakan ke sa su yi walwala da farin ciki tare da kaunar junansu. Me zai hana kaima ba za kai kokarin sanin abinda za ka yiwa matarka ba da zai sa ta ji dadi ba? 


Abubuwan da mace tafiso ataba mata 

Idan har ka san abinda mace ke son a taba mata taji dadi ai ka gama da ita, duk irin kulawa da soyayya za ta nuna maka tare da girmamaka. Don su mata suna son a yi wasanni dasu kafin a yi Jima'i dasu. Wannan wasan ne zai motsa musu da sha'awa da kuma tabbatar da gamsuwar su. 


Ina kira gareka maigida ka zage ka ajiye girman kai da jin kai babba ne. Ka ajiye jin nauyi ko jin kar a rai na ka, ka bayyanar da soyayyarka ga matar ka abokiyar rayuwarka ta sunna, domin ita ma mutum ce kuma tana da bukatar ayi mata soyayya da kulawa da gamsarwa kamar yanda kai ma kake bukatar hakan. 


Mace tana so a dinga taba mamanta(Nono) a yi wasa da kan mamanta a hankali, kuma tana so a dinga shafa gashin kanta, a dinga shafa cinyoyinta da taba da dukkan abubuwan da suke iya nunawa mace na so, irin su kiss da kuma rungumeta saboda yana tabbatar mata da son mijinta. Haka kuma mace tana bukatar a dinga ya mata tausa a hankali ana yi mata fifita tare da taba jikinta tamkar jaririya. 


Miji ka sani kaine abokin rayuwar matarka. kaine mai kwantar da hankalin ta, domin duk wanda yake yiwa mace irin wannan da nuna mata so dole ta bi shi, don mace kamar yaro ne a hannun babba, kuma baban abin da mace take so a ding yaba mata, ana nuna mata har yanzu fa matsayinki na nan. Har yafı na da. Don idan ana yabawa mace kullum sabon abu take kirkirowa na farantawa, Saban in idan an yi mata shiru zata daina ko ta ji yin babu wani amfani tunda wanda akeyi don shi baya nuna kulawarsa.


Kuma ka yi kokarin sanin abubuwan da mace tafiso ataba mata a jikinta, hakan zai sa ta kara kaunarka da son kyautata maka a koda yaushe. Don ita mace ko miji bai da ko Sisi idan har yana kula da ita yana yi mata abubuwan dake gamsar da ita a yayin jima’i hakan yana kara soyayya juna. Allah yasa mudace.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post