Yadda Za Ki Gamsar Da Mijinki A Lokacin Jima'i

Yadda Za Ki Gamsar Da Mijinki A Lokacin Jima'i
Yadda Za Ki Gamsar Da Mijinki A Lokacin Jima'i


Yadda Za Ki Gamsar Da Mijinki A Lokacin Jima'i yaji dadi da gamsuwa 


Yadda ake gamsar da namiji a jima’ince yafi sauki wajen gamsar da mace, duk kuwa da cewa halittan da aka yiwa mace a jima’ince suma maza suna da irinsa. 


Kamar yadda ake samun harijin namiji haka nan ma ake samu harijan mace, yadda ake samu mazan da suke jimawa babu gajiya a lokacin jima’i hakama matan. Ana samun maza da mata ragwaye a wajen jima’i da kuma wadanda sam jima’in ma bata damesu ba a dukkannin jinsunan biyu.


Da akwai wasu mazan da basu cika son dogon wasannin motsa Sha’awa ba, wasu kuwa suna bukatan lokaci mai tsawo ana yi musu wasa duk kuwa da macen tafi namiji bukatar wasan motsa sha’awa mai tsawo.


Yadda Mace Za Ta Gamsar Da Mijinta 

Abu na farko da ya kamata mace ta fahimta a tattare da mijinta shine abinda yafi bukata a yayin wasannin motsa sha’awa da kuma lokacin kwanciya irin na jima’i, domin da akwai wajneda da zaran mace ta Tabawa mijinta maimakon ta motsa mishi sha’awarsa sai kawai sha’awar tashi ya gushe.


Hakama a kwanciyar jima’i, yana da kyau ki fahimci irin yanayin kwanciyar da mijinki yake so. Shi yasa malamai na jima’i suke cewa sadarwa a jima’i yanada matukar amfani ga ma’aurata domin ta hanyar ne za su iya fahimtar abubuwan da suke bukata a yi musu kafin, lokaci da kuma bayan jima’i.


Da akwai mazan da zaran mace ta fara yin wasa dasu nan da nan suke gamsuwa ba tare da sun shige ta ba, da akwai wadanda da zaran azzakarinsu ya shiga shikenen kuma sun yi zuwan kai kenan. 


A akwai mazan da sukan dauki lokaci mai tsawo suna jima’i da mace kafin su yi zuwan kai, wasu mazan kuwa a lokacin da suke kawowa a lokacin ne gabansu ke kara yin karfi har sai sun kawo sama da biyu koma biyar kafin suke gamsuwa da mace.


Ke naki mijin yaya yake, domin dole sai kin fahimci yadda yake kafin ki iya gamsar dashi.


Sai dai maza masu wuyan sha’ani a jerin mazan da na ambata sune masu saurin zuwan kai da kuma masu daukan lokaci mai tsawo suna gurza mace basu gamsu ba, sai dai kuma da zaran mace ta samun illimin sarrafa irin wadannan maza ta gama dasu.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post