Yadda Ake Hadin Cucumber Da Zuma Domin Matan Aure

Yadda Ake Hadin Cucumber Da Zuma Domin Matan Aure
Yadda Ake Hadin Cucumber Da Zuma Domin Matan Aure


Wannan hadin na cucumber da zuma yana da matukar amfani kusan yadda ake yinsa domin yana da tasiri a jikin mata 


Shin kunsan yadda ake yin hadin cucumber da zuma domin amfanin matan aure? Idan baku sani ba ku biyoni ku ji yadda za ku yi wannan hadin. Ku kalli wannan video don ganin yadda ake yin hadin. 


Shi dai wannan hadin na cucumber da zuma yana da matukar tasiri a jikin mata musamman masu aure. Duk matan aure yana daga muhimmanci su jarraba yin amfani da wannan hadin zai taimaka muku.


Yadda Ake Yin Hadin

Ku samu cucumber ku yayyanka, sannan ku samu zuma mai kyau, sai ku hada a yi blending nasu "kamar yadda za ku kalla cikin wannan video". A saka cikin fridge a barshi yai sanyi, sau biyu ake sha a yini safe da yamma.


Idan kina shan wannan hadin a kullum safe da yamma za ki ji yadda Mijinki zai ji dadin kasancewa dake a koda yaushe.


Ku latsa nan ku kalli video yadda ake hada cucumber da zuma.

Video 

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post