Abubuwa 10 Da Mata Suka Fi Bukatar A Yi Musu Lokacin Jima'i

Abubuwa 10 Da Mata Suka Fi Bukatar A Yi Musu Lokacin Jima'i
Abubuwa 10 Da Mata Suka Fi Bukatar A Yi Musu Lokacin Jima'i


Muhimman Abubuwa 10 Da Mata Ke bukatar mazajensu su yi musu a yayin Jima'i amma basa iya bayyanawa.


Tabbas matan aure na bukatar a yi musu wasu muhimman abubuwa guda 10 a yayin da ake saduwa dasu amma saboda wasu dalilai basa iya fitowa su bayyanawa mazajensu wadannan abubuwan.


Don haka muka yanke shawarar kawo muku wadannan abubuwa 10 da mata suka fi so a yi musu su yayin da ake saduwa dasu. Yiwa Mace wadannan abubuwan zai kara saka musu nishadi da jindadi da kara saka mata Kaunarka a zuciyarta, Ga abubuwan kamar haka.


Abubuwa 10 Da Mata Suka Fi Bukatar A Yi Musu Yayin Saduwa


1 Yin Wasa Da Yatsa(fingering)

Abubuwan da mata suka fi so shine a yi musu wasa da dan yatsa, musamman idan namijin yasan salon yadda ake yi, yin hakan yana saka mata su ji dadi sosai na musamman amma abin takaici maza da yawa basa iya yin hakan. 


2 Sumbatun Dadi

Maza da yawa sun kasa gane cewa Sumbatu na daga cikin abinda yafi Motsa Sha'awar matansu a yayin saduwa dasu. Mafi yawan maza ba su fiya yin Sumbatu ba sai dai matan ne kawai ke yi. Idan Namiji yana yin sumbatu a lokacin da yake Jima'i da mace hakan na kara mata Kwarin gwiwa cewa kana jindadinta. 


3 Tsotsar Farji

kaso 40 cikin 100 na mata na son Tsotsar farji, sai dai ba duka maza ne ke iya tsotsar farjin mace ba a dalilin rashin tsafta na wasu matan. Sai dai duk macen da aka taba yi mata Tsotsar farji ta san dadinsa kuma za ta so a kara yi mata domin yana saka su nishadi da jindadi sosai. 


4 Sassarfa

Mata da yawa na son idan ana yin Jima'i dasu a yi musu da sassarfa wato da sauri-sauri, suna son a basu wuta sosai a yayin da ake Jima'i dasu. Mata basu fiya son a yi Jima'i dasu a hankali ba suna son a gigita su. 


5 jinkirin kawowa

Tabbas mata na son su ji andade ana yin Jima'i dasu musamman idan namijin ya iya Jima'i mai gamsarwa ba tare da ya kawowa ba, shima wannan abu ne da mata basa iya fadawa mazajensu. 


6 Yabawa

Babban abinda mata suka fi son a Yaba musu shine idan sun tube kaya a Yaba haliitarsu wannan na daga cikin abinda ke faranta musu rai, kuma hakan nasa su Kara Samu kwanciyar hankali a yayin saduwa dasu. 


7 Tsotsar Yatsun Kafa

Nasan maza da yawa basu san muhimmanci tsotsar yatsun Kafar mace ba, ku sani hakan yana kara musu jindadi sosai a yayin da ake saduwa dasu. Domin akwai jijiyoyi a kafa dake saurin aika sakon jindadi garesu. 


8 Dogon Wasa Kafin Fara Jima'i

 Wasu mazan basa iya jurewa yin wasa da mace a yayin da za su sadu da ita hakan yasa suke saurin kawowa a lokacin da ita macen ke bukatarsu. Daukar lokaci ana yin wasa na daga cikin abinda mata suka fi so a yayin Jima'i. 


9 Tambaya Kan Abinda Suka Fi So

Mata suna son idan za'a yi Jima'i dasu a dinga tambayar su abinda suke so a yi musu da inda suke so a sha musu ko a taba ko a murza. 


10 Sumbata

Mata na son a dinga sumbatarsu yayin Jima'i, ba duka maza ne ke son yin kissing mace ba wasu a dalilin rashin tsafta ne, wasu kuma ba su iya ba. 


Wadannan dai sune abubuwa 10 da mata suke so a yi musu su a yayin da ake yin Jima'i dasu amma basa iya bayyanawa. Da fatan maza za'a kula sosai za'a yi amfani da abubuwan da Ku karanta domin farantawa matanku. 

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post