Yadda Ake Hada Maganin Sanyi Da Karin Sha'awa

Yadda Ake Hada Maganin Sanyi Da Karin Sha'awa
Yadda Ake Hada Maganin Sanyi Da Karin Sha'awa


Yadda Ake Hada Maganin Sanyi Da Karin Sha'awa wanda maza da mata za su yi amfani dashi 


Wannan hadin na da muhimmanci sosai, wanda suke fama da matsalar cutar sanyi, ko kuma wanda ke da matsalar Karancin Sha'awa, Wannan Hadin zai taimaka musu sosai.


Yadda Ake Yin Hadin Maganin 

Domin yin wannan hadin za ku samu abubuwa guda 5 kamar haka


Ayaba 3

Lemon zaki 1

Carrot 4

Citta 1

Kurkum 3


Ku kankare Kurkum da Citta, ku yanka lemo da ayaba ku hade su guri daya, ku kara ruwa sannan ku markada sannan ku tace ruwan. Idan ya rage saura awa 1 a Kwanta barci sai a sha ruwan


Duk wani cutar sanyi dake cikin mara idan aka sha wannan hadin za'a samu lafiya sosai. Sannan Kuma garkuwar jiki za ta dinga karuwa. 


Ku latsa nan ku kalli video yadda ake hada maganin video Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post