Yadda Ake Yin Mahaukaciyar Mallaka Cikin Sauki

Yadda Ake Yin Mahaukaciyar Mallaka Cikin Sauki
Yadda Ake Yin Mahaukaciyar Mallaka Cikin Sauki


Idan kuna son ku mallaki mutum ya zama ko yaushe yana tare da Ku a zuciyarsa, ga yadda ake yin Mahaukaciyar mallaka. 


Ina saurayin dake son budurwa amma bata son sa, ina budurwar dake son saurayin da baya sonta? Ga yadda ake yin asirin mahaukaciyar mallaka. 


Idan ana so a mallaki mutum ya zamana baya ganin kowa idan ba kai/ki ba. Zai haukace akan ka/ki, ba zai Kalli kowa idan ba kai/ke ba. Ya zama babu nustuwa a tare dashi har sai ya kyautata maka/miki. 


Ana yin wannan Mahaukaciyar mallakar ne da wasu ayoyin Al-qur'ani maigirma kamar yadda za ku kalla a wannan bidiyon.


Ina fatan za ku yi amfani da wannan sirrin Mahaukaciyar Mallaka ta hanyoyin da suka dace. Kada ku yi amfani dashi domin ku cutar da wani domin idan kun yi hakan ba mu yafe ba.


Ku latsa nan ku kalli video yadda ake yin mahaukaciyar mallaka.


Video 


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post