kalaman Nuna So Ga Masoya masu nishadantarwa - Android Pols

kalaman Nuna So Ga Masoya masu nishadantarwa

kalaman Nuna So Ga Masoya masu nishadantarwa


kalaman Nuna So Ga Masoya masu nishadantarwa 


Sallama agareku yaku al'aummar wannan group mai tarin al'barka, ina miko sakon kyakykywar godiya a gareku masoyana, maza da mata. Haka kuma ina alfahari da kwarin gwiwar da kuke bani ta mussanman, ta hanyar karanta sokonnina duk da domin ku nake yinsu, amma nakanji farinciki matuka idan har na zamo silar farinciki a zukatan masoyan asali. 


Babu abinda zance agareku sai dai godiya ga Allah madauka kin sarki da ya hadani daku, kuma ina godiya a gareku, zan kasance mai neman yafiya game da neman afuwarku masoyana maza da mata domin nima dan adam ne kamarku kuma shi zaman duniya zo mu zauna zomu sabane, kusani cewa wadanda ke karanta sakonnina da kuma bibiyar lamuran soyayyar da nake rubutu domin ta, 

 

Ku sani cewa da kokarin nuna farincikinku agareni nake amsa sunana sarkin soyayya, maza da mata kofa abude take ga duk me wata fambaya ko warware wata matsala da ta shafi soyayya gareku ku taho gareni kaistaye ku fadi mastalarku, insha allahu zan baku gudumma war da ba ku zato ba, domin ta hanyar hakane kadai zan saka muku da kadan daka cikin gudummawar da kuke bani masoyana. 


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post