kalaman soyayya masu nishadantarwa daga saurayi zuwa budurwa - Android Pols

kalaman soyayya masu nishadantarwa daga saurayi zuwa budurwa

kalaman soyayya masu nishadantarwa daga saurayi zuwa budurwa 


kalaman soyayya masu nishadantarwa daga saurayi zuwa budurwa 


Da kyakkyawar Gaisuwa Nake Farawa Zuwa ga Kyakkyawar Mace Mai Cikakkiyar Nutsuwa Kamarki, Na Gaskata A Zuciya Ta Cewa ke Kyakykyawa Ce, Kyawun Da Ya Kasance fitila a Agareni 

A Zuciyata Duk lokacin da na kalleki Ya Kasance Idan Kikayi Murmushi Yana Miki Kyau, Haka Zalika Idan Ranki Ya Baci Kikan Zamto Tamkar Sarauniyya. 

Na San Duk Abin Da Ya Bata Miki Rai Ba Karamin Al'amari Bane. Ki sani kowanne Dan Adam Da Irin Nasa Kalubalen, Amma Abu Mafi Muhimmanci Shine Hakuri. Daga karshe Ina Mai Neman Afuwa Da baki Hakuri Akan laifin Da Nayi Miki, Ki huta lafiya. 

Na Gasgata Da Cewa Soyayya Tagari Itace Ke Dauke Da Masoyiya Tagari, Na Fahimci Hakane a Sanadin Samunki. 

Matsayin Masoyiya a Gareni So Da kaunarki Yabi Jiki Da Jijiya Da Sassan bargon Dake Cikin Gabobi, Shiyasa a Koda Yaushe Bani da Aikin Da Ya Zarce Ambaton Sunanki, Dake Nake Alfahari a Cikin Duniyar Masoya Sakamakon Zama Dake a Cikin Duniyar So Da kaunah Wata Gagarumar Nasarace a Gareni.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post