Alamomin So Na Gaskiya Ga Masoya - Android Pols

Zahra Aliyu: Alamomin So Na Gaskiya Ga Masoya
Alamomin So Na Gaskiya Ga Masoya


 Alamomin Nuna So Na Gaskiya Ga Masoya 


Shin kunsan alamomin so na gaskiya da za ku iya ganewa daga masoyin ka/ki? Idan baku sani ba ga jerin wasu alamomi da za ku iya ganin alamomin so na gaskiya. 


 Kadan daga cikin alamomin so na gaskiya 


(1) Kunyar masoyi 

(2) Nuna tausayawa

(3) Yawan tunami

(4) Yanwan nuna kulawa 

(5) Yawan yabo

(6) Yawan kyautatawa

(7) Idan an hadu ba'a son rabuwa

(8) Nuna fushi ga wandaya tabaka

(9) Yawan ambato

(10) Yawan kallo

(11) Yawan zuwa inda kake ko inda kike 

(12) Yawan son jin labarinka

(13) Yawan gaisuwa

(14)Yawan bada sako ga juna 

(15) Yawan kira awaya da furta kalaman so

(16) Yawan turo sakon barka da safiya 

(17) Yawan so ta ganka hakanan 

(18) Idan aka abbaceka setai fara'a

(19) Tana yawan yi maka surutu

(20) Goyan bayan juna akan komai.


Kadan Kenan daga cikin alamomin so, matukar masoya suna yiwa juna irin wadannan abubuwan da muka lissafa hakan yana nuna kyawawan alakar soyayya a tsakani.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post