Hanyoyi 3 Da Namiji Zai Gamsar Da Matarsa Cikin Sauki Yayin kwanciyar Jima'i

Hanyoyi 3 Da Namiji Zai Gamsar Da Matarsa Cikin Sauki Yayin kwanciyar Jima'i
Hanyoyi 3 Da Namiji Zai Gamsar Da Matarsa  Yayin kwanciyar Jima'i 


Saboda rashin gamsuwa ana samun matan da sun yi hayayyafa har da jikoki amma sam basu san dadin kwanciyar Jima'i da mijinsu ba


Ba tun yanzu ba mata suke kukan rashin samun gamsuwa irin ta Jima'i daga mazajensu. Wasu matan aure har su gama rayuwar aure ba zasu taba sanin dadin Jima'i ba.

Inda za aga mace ta hayayyafa da jikoki amma sam bata taba sanin dadin kwanciyar Jima'i da mijinta ba. Hakan kuma yana faruwa ne saboda yadda akasarin maza suke da jahilcin rashin sanin hanyoyin da zasu iya bi domin jiyar da matayensu kololuwar jin dadi a jima'in.

Da akwai abuwawan dake hana wasu matan samun gamsuwa na kwanciyar Jima'i, ba kuma cuta bane akasarinsu. Macen da bata zina idan tayi aure takan iya daukan sama da watanni kafin ta soma samun gamsuwar Jima'i, wasu ma har sai sun soma haihuwa. 


Saboda shi gamsuwar mace a wajen mace ba kamar namiji bane, sai ta saba da kwanciyar jima'i sannan a iya gano wuraren dake saurin sata gamsuwa. Maza da dama suna dauka da zaran sun zura azzakarinsu cikin farjin matansu sukayi gwatso suka fidda miniyi shikenan mace mata ta gamsu.


Akwai wasu hanyoyi masu sauki wajen gamsar da mace a yayin kwanciyar Jima'i, Ga su kamar haka. 


1) Wasannin Motsa Sha'awa

 • Ba duk maza bane suke iya yin wassanin motsawa matansu sha'awa ba kafin Jima'i. Wasu mazan suna kamuwa burinsu kawai su shiga mace ba tare da an motsa Mata jikin ta ba.
 • Masu wasanni ma wasu basu san inda zasu taba a jikin matansu ba bare ma su biya musu bukatarsu.
 • Cikin karamin lokaci mace na iya gamsuwa ta hanyar yin mata wasanni.
 • Dole miji ya gano inda mace ke son a yi mata wasa da shi da kuma yadda take so a mata wasan.
 • Akwai wacce ana yi mata sakace zata kawo. Akwai wata macen kuma sai an tsotsi farjinta ko nonuwanta. Akwai matan da shan bakin su ko nonuwansu kadai zai sa su gamsu.
 • Dole ka gano taka mai take so a Yi mata, ina take son a taba mata, yaya take son ayi mata.


2) Yanayin Kwanciyar Jima'i:

 • Shi ma hanyace mai sauki wajen sawa mace gamsuwa.
 • Akwai matan da muddin ba tayi goho aka sadu da ita ba, to fa Sam bazata gamsu ba.
 • Wasu burinsu namiji ya kwanta su hau kansa. Wasu sai an yi ta kwanciyar gado. Idan kana son ka iya gamsar dasu.
 • Wasu burinsu namiji ya kwanta su hau kansa. Wasu sai an yi ta kwanciyar gado. Idan kana son ka iya gamsar da matarka yi kokarin wani yanayin take so domin ta samu gamsuwa a yayin kwanciyar Jima'i.
 • Akwai wasu matan muddin ba wahalar dasu akayi ba basa gamsuwa.akwai ma wadanda sai an dukesu ko ana saduwa da su ana marin duwawunsu basa gamsuwa. Yi kokarin gano wanne matarka take so.


3) Sumbatu Yayin Kwanciyar Jima'i 

 • Maza da dama basu fahimci mata na son ana saduwa dasu ana musu sumbatu da surutai mara kangado.
 • Akwai matan da suna ji kana saduwa da su kana santi, kana surutai, kana ambatar sunansu, kana tabbatar da soyayyar ka a gareta kamin nan ta samu biyan bukata.
 • Da fatan maza magidanta zasu yi kokarin neman illimin gamsar da matayensu a yayin kwanciyar Jima'i, domin gudun matansu su raba musu kwana da wasu mazan.

A darasin mu na gaba za mu kawo bayani da hanyoyin da matan aure za su yi amfani dasu domin su gamsar da mazajensu a yayin kwanciyar Jima'i.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post