Yadda ake amfani da kankana don Karin Ni'ima Ga Ma'aurata

Yadda ake amfani da kankana don Karin Ni'ima Ga Ma'aurata
Yadda ake amfani da kankana don Karin Ni'ima Ga Ma'aurata 


Kanakana na bayar da gudunmawa a zamantakewar ma'aurata, yin amfani da ita na taimakawa wajen Karin Ni'ima. 


Kanakana na da muhimmanci wajen kara Motsa sha'awa da dandanon Jima'i ga maza. Kanana tana da amfani wajen Karin Ni'ima ga ma'aurata tare da kara ruwan maniyyi.


Bawon kankana yana da matukar amfani, sai dai ba kowane ya san irin aikin da bawon kankana ke yi ga lafiya ba, shiyasa ko a cikin dabbobi idan kaga wacce ke cin bawon kankana za ka samu Jikinta yafi kyau.


Yadda Ake Hada Bawon Kankana, Tafarnuwa Da Citta Domin Ma'aurata

Ku samu kankana daidai yadda kuke bukata ku bare bawon ku shanye ruwan cikinta, sai ku yayyanka, ku hada da Tafarnuwa da Citta a dafa. Ku samu ku tace ruwan ku saka fridge yai sanyi sai Kusha. Za ku ga abinda zai faru daku idan kuna shan ruwan kankana, Citta da tafarnuwa. 

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post