Innalillahi Wa'inna Ilaihin! Allah Ya yi wa Aminu S Bono Rasuwa

Innalillahi Wa'inna Ilaihin! Allah Ya yi wa Aminu S Bono Rasuwa
Innalillahi Wa'inna Ilaihin! Allah Ya yi wa Aminu S Bono Rasuwa 

Fitaccen darakta a masana'antar Kannywood Aminu S Bono ya Kwanta dama bayan ya yanke jiki ya fadi 

Allah Ya yi wa mai bada umarni a masana'antar Kannywood, Aminu S Bono rasuwa a yammacin Litinin. 

Aminu S Bono ya rasu ne a yammacin ranar Litinin, bayan yanke jiki da yayi ya faɗi jim kaɗan bayan dawowarshi daga aiki.

Makusantanshi s Bono sun tabbatarwa da Premier Radio rasuwar daraktan a masana'antar ta Kannywood.

Muna rokon Allah ya jikansa ya sa Aljanna makoma. 

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post