Gaskiyar Labari kan mutuwar Darakta Aminu S Bono

Gaskiyar Labari kan mutuwar Darakta Aminu S Bono
Gaskiyar Labari kan mutuwar Darakta Aminu S Bono  

 

Iyalan Aminu S Bono sun Karyata rasuwarsa cewar wata majiya


A yammacin Litinin ne labarin rasuwar Darakta a masana'antar Kannywood Aminu S Bono ya karade kafafen sadarwar zamani. Sai dai daga bisani wasu labarai dake fitowa na tabbatar da Karyata labarin rasuwarsa. 


Wata majiya mara tushe ta tabbatar da cewa 'yan uwa ga Darakta Aminu S Bono bai mutu ba yana asibiti yana karbar kulawa daga likitoci. 


Tun da farko an bayyana cewa S Bono ya yanke jiki ya faɗi wanda yai sanadin mutuwar sa, sai dai Iyalansa sun ce yanzu haka yana asibiti kuma yana neman addu'ar al'umma. 


A cewar majiyar zuwa yanzu Darektan fina finan Hausa, Aminu S Bono bai rasu ba, amma yane neman addu'ar gaggawa.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post