ZoyaPatel
Ahmedabad

HOTUNA: Yadda Dubban Al'ummar Garin Potiskum Suka Yi Zagayen Ranar Maulud

 



Dubban Al'ummar Musulmi dake garin Potiskum na jihar Yobe sun fito zagayen Mauludin Annabi Muhammadu (SAW) kamar yadda suka saba yi duk shekara. 


Hotunan sun yadu a kafafen sada zumunta a safiyar Asabar 1 Rabiu Auwal, hijira 1445 daidai da 16 /9/2023. 








📷: Auwal Salisu

[Related Posts]
Mumbai
Kolkata
Bangalore
Previous Post Next Post