Ana cigaba da da gudanar da bikin mawaki Ado Isah Gwanja da amaryarsa Maryam Muhammad. A ranar juma'a ne dai za'a daura auren mawakin.
A wajen taron bikin an hangi jarumai da dama da daraktoci a wajen bikin. Ga dai wasu daga cikin hotunan bikin kamar yadda za ku gani.








