ZoyaPatel
Ahmedabad

Hotunan Ado Gwanja Da Sabuwar Amaryarsa



Mawaki Ado Isah Gwanja da amaryarsa Maryam Muhammad wajen dinner a cigaba da gudanar da bikin wanda za'a daura aure ranar juma'a. 


Za'a ɗaura auren sa da sabuwar abar ƙaunar sa mai suna Maryam Zubair Muhammad Paki a ranar Juma’a, 21 ga Yuli, 2023, a Masallacin Juma’a da ke cikin Jami’ar Yusuf Maitama Sule (Northwest University), Kano.







[Related Posts]
Mumbai
Kolkata
Bangalore
Previous Post Next Post