Sheikh Dahiru Usman Bauchi Ya Cika Shekara 100 A Duniya Cikin Hidimtawa Musulunci

 


Shahararren malamin addinin Musulunci Sheikh Dahiru Bauchi ya cika shekara dari (100) a rayuwa duniya yana hidimtawa addini da darikar Tijjaniyya.


Muna rokon Allah ya kara lafiya Shehu Dahiru Bauchi lafiya da nisan kwana ya kara daukaka cika rayuwa. Amiiiin Yaa Allah






Babangida A. Maina

Tijjaniyya Media News

Related
Previous article
Next article

Ads Atas Artikel

Ads Tengah Artikel 1

Ads Tengah Artikel 2

Ads Bawah Artikel