Fati Muhammad Ta Mayar Da Martani Ga Mutumin Da Yai Zafafan Kalamai A Kanta


Fati Muhammad, wacce ita ce tsohuwar jarumar Kannywood, ta yi martani ga wani mutum da ya yi mata zafafan kalamai a dandalin soshiyal midiya.


 Mutumin dai ya garzaya sashin jarumar na sharhi a soshiyal midiya inda ya yi wasu zafafan kalamai harda alakanta ta da maita, bilicin da sauransu.


Fati ta bayyana cewa ita bata taba zaman banza ba don ko lokacin da ta yi zama a Ingila da aurenta. Jarumar ta kuma yi wa mutumin Allah ya isa kan kazafi da batancin da ya yi mata.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post