src='https://pagead2.googlesyndication.com/pagead/js/adsbygoogle.js?client='/> Yadda Wasu Matasa Suka Yi Aure Kwanaki Kadan Da Haduwar su A Chartin - Android Pols - Android Pols - latest news, natural remedies, and entertainment

Yadda Wasu Matasa Suka Yi Aure Kwanaki Kadan Da Haduwar su A Chartin - Android Pols

 


Dama dai masu iya magana suna cewa komai rabo ne kuma kowane mutum akwai matar dan zai aura hakanan itama macen.


Labarin auren wani matashi da ya auri wata budurwa yaja hankalin mutane a social media. Wanda suka yi aure jim kadan bayan haduwarsu a chartn.


Tun da farko dai ango Idris ne yaga hoton amaryarsa a kan status din wata kawarsa Rahina wanda ya nemi ta bashi number ta ba tare da bata lokaci ba ta bashi.


Shin ya kuke kallon wannan al'amari? Ku bayyana mana ra'ayoyin ku.



Related Posts:
Previous article
Next article

2 Comments to

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel