Sun Yi Aure Bayan Shafe Wasu Lokuta Suna Soyayya Ta Chartin A Messenger - Android Pols - Android Pols - latest news, natural remedies, and entertainment

Sun Yi Aure Bayan Shafe Wasu Lokuta Suna Soyayya Ta Chartin A Messenger - Android Pols




Abin sha'awa yadda wasu ma'aurata suka shafe watanni suna chartn ta Facebook messenger ba tare da sun hadu da junansu ba tsawon lokaci.


Tun da farko dai ango shine ya fara nuna soyayyar sa ga amaryarsa inda yake bayyana mata cewa shi dagaske yake sonta kuma aurenta zai yi ba da wasa ba. 


Daga baya dai ta karbi soyayyarsa har gashi yanzu sun yi aure cikin nishadi da farin ciki

Related Posts:
Previous article
Next article

Leave Comments

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel