Aure
Biki
Zaman Aure
Yadda Wasu Matasa Suka Yi Aure Kwanaki Kadan Da Haduwar su A Chartin - Android Pols
Friday, June 23, 2023
2
Dama dai masu iya magana suna cewa komai rabo ne kuma kowane mutum akwai matar dan zai aura hakanan itama macen.
Labarin auren wani matashi da ya auri wata budurwa yaja hankalin mutane a social media. Wanda suka yi aure jim kadan bayan haduwarsu a chartn.
Tun da farko dai ango Idris ne yaga hoton amaryarsa a kan status din wata kawarsa Rahina wanda ya nemi ta bashi number ta ba tare da bata lokaci ba ta bashi.
Shin ya kuke kallon wannan al'amari? Ku bayyana mana ra'ayoyin ku.
Previous article
Next article
Abi ne maisauki Allah yabasu xaman lpy
ReplyDelete❤️❤️❤️❤️
ReplyDelete