HOTUNA: Maimartaba Sarkin Kano Aminu Bayero Ya Ziyarci Muhammad Buhari A Daura - Android Pols



Mai Martaba Sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero, ya ziyarci tsohon shugaban ƙasar Nigeria, Muhammadu Buhari, a gidansa na Daura dake jihar Katsina a ranar Talata 13/6/2023.







Related
Previous article
Next article

Ads Tengah Artikel 1

Ads Tengah Artikel 2