Zahara Aliyu sabuwar jaruma ce da yanzu taurauwarta ke haskawa a masana'antar Kannywood. Sai dai wanda basa kallon fina-finan Kannywood a yanzu ba Lalle ne kowa yasan ta ba, hakan yasa muka kawo muku hotunanta kamar haka.
I am a professional website developer and also an SEO expert.
Our website uses cookies to improve your experience. Learn more