Za ka ga mace tana tafiya ta rufe fuskanta amma bata rufe kafafuwanta ba, su mata basu saniba game da har idan namiji yaga kafan, yakan fassarata kowane hanya? Kuma ta hakan ne ake gane mace Wanda take da sha'awan son ta wajen jima'i da namiji.
Wani lokaci har idan namiji ya kalli kafarki, toh ki sani saduwa ne kawai ba ku yi ba ko kuma zancen jindadi ne kawai da shi ba ku yi ba dalilin kallon kafankin da ya yi.
Idan har kai namiji ka kalla mace tana tafiya har idan ka kalla yasanta na kusa da babban yafi tsawo, wato yana da tsayi, toh kasani wannan mace tana da babban "Sha'awa" sosai.
Amma har idan kaduba wannan yatsan sun zo dai-dai girmansu yazo daya, wannan "Sha'awarta" dai-dai bisa gorgodo ne. Amma har idan kuma yatsanta babbar yafi kowane daga ciki, to kasani " Gabanta babbane kuma yana da zurfi sosai".
Har illa yau kuma idan wannan yatsar babbar tana nan karami yafi sauran kankanta, toh kusani" kasanta ba babban bane, kuma ba shi da zurfi sosai.
Har kuma idan ka duba tsakanin ƴan yatsun kafanta yana da "Gap" a tsakin, to kasani tana da karfin sha'awa ta wajen saduwa ga namiji.
Idan harma ka duba diddiginta yana nan a ciki, to kadani kobwane irin namiji zata iya biya masa bukatarsa.