Yadda Za Ku Yi Amfani Da Dabino Domin Karin Ruwan Maniyyi - Android Pols




'Yan uwa da yawa suna yawan tambaya ta maganin da zai kara musu ruwan maniyyi ga masu karancin sa ko wadanda nasu ya tsinke, insha Allah ga wata hanya wacce za ta taimaka matuka.


A samu Dabino a bare shi a cire kwallon cikin sa, sai a jika shi ya kwana daya, sannan a zuba shi a blender a nika shi sosai.


Sannan a kawo zuma a hada da wannan Dabinon da aka nika a hade su waje guda, amma kar yayi kauri sosai.


Za'a rika shan babban chokali 4 da safe kafin a karya, chokali 4 da yamma haka har tsawon sati 2.


Sannan yawan cin miyar kubewa ma yana kara ruwan maniyyi, haka nan cin kifi ma yana taimakawa, motsa jiki ma haka.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post