Domin Sabbin Ma'aurata : Yadda Ake Kawar Da Budirci - Android Pols




A matsayinka na ango sabon shiga a fannin Jima'i, ya zama wajibi gareka ka danne zuciyarka ta hanyar kawar da matsuwar ganin ka sadu da amaryarka cikin gaggawa. Rashin aiwatar da hakan zai ingiza zuciyarka ta fada cikin tarkon muradin afkawa amaryarka ta hanyoyin da basu dace ba, wanda yake aiwatar da hakan yana iya illatata tun ba'a je ko ina ba. 


Ka tabbatar ka dauki tsawon lokaci kana kwantar mata da hankali ta sigar dadadan kalamai, kulawa, nuna tausayawa gami da tsagwaron soyayya. 


Ka tabbatar ka aiwatar da wasannin jima'i da ita kala-kala da za su narkar mata da kowane sashe na jikin ta, su kuma motsa mata kololuwar sha'awarka ta yanda za ta rinka maka kuka sossai tana rokonka da ka shigeta batare da ta san tana rokon ba, Saboda tsananin ficewa daga hayyaci. 


Kafin ka shigar da azzakarinka cikin farjinta ka tabbatar hannunka na shafa da matsar kan nonon da ka lura da tafi jin tabi a yayin da ake ta bashi, lokaci guda ka hada da wasa da belinta na tsawon lokaci, kanayi kana yawo da kan kaciyarka a daidai zagayen kofar farjinta, hakan zai gusar mata da hankali. 


Kana cikin aiwatar da hakan za ka nemeta, ka soma sanya kan kaciyarka cikin kofar farjinta a hankali, sannu a hankali zakaji kan kaciyar na shiga cikin kofar farjin ta dalilin santsin ruwan ni'imarta, batare da ka tura azzakarin duka ba, ka kuma zaro kan a hankali ka kuma mayarwa.


Haka zaka cigaba na tsawon lokaci, kana yi kana wasa da belinta, kana tsotsar kan nonon ta, kana yi kana mata kukan dadi, ta hakane zaka kara gusar mata da hankali, ta tsinci kanta cikin kololuwar dadin da bata taba ji ba a rayuwar ta. Sannu a hankali zakaji kofar farjin tana kuma budewa tana kara girma, the more take kara girma the more zaka kara yawan tsayin azzakarinka dake shiga cikin farjinta.


Ba zaka dauki wani lokaci mai tsayi kana aiwatar da hakan ba zaka ji azzakarinka ya nutse ga baki dayansa cikin farjin amaryarka. 


Hakan zai ragewa amaryar radadi da zogin fitar BUDURCI.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post