Yadda Yin Wasa Da Al'aura Ke Jawo Illa ga lafiyar jikin Mace Da namiji Da Hanyoyin Magance Shi


Biyawa Kai bukata ta hanyar yin istimna'i, wato mutum yai amfani da hannunsa yai wasa da azzakarinsa ko mace ta yi amfani da hannunta ko wani abu makamancin haka don su biyawa kansu bukata. 


Masana a fannin kiwon lafiya a mataki daban-daban sun sha gwagwarmaya wajen yakar wannan dabi'a a tsakanin al'umma lura da iri-iren illolin da wannan al'ada ke tattare dashi ga zamantakewar ma'aurata da kuma lafiyar su.    


A cikin wannan video za ku ji jerin yadda istimna'i ke lalata lafiyar jiki da kuma hanyoyin da za ku bi domin kare Kanku daga wannan dabia ta istimna'i.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post