Sirrin mata
Dalilan Da Yasa Mata Masu Ciki Suke Yawan Rasa Rayuwarsu Da Abinda Ke Cikin Su A Yayin Nakuda
Friday, March 10, 2023
0
Mata da dama suna shiga cikin hadarin rasa rayuwarsu tun daga fara girman juna biyu har zuwa lokacin da suka fara nakuda.
Masana lafiya sun bayyana dalilin da yasa mata masu juna biyu suke rasa rayuwarsu da dan cikin da suke dauke dashi a yayin da suke nakuda.
A cikin wannan video za ku ji abubuwa ko kuma sakaci dake haddasa yawan mutuwar mata masu juna biyu a yayin da suke yin nakuda.
Previous article
Next article
Leave Comments
Post a Comment