Tirkashi: Ashe Duk Macen Da Za Ta Kamu Da Son Namiji Sai Ta Fara Duban Wannan Abubuwan 10


Wani bincike da muka gudanar akan abinda mata suke fara duba kafin su amince da soyayyar namiji, matan sun bayyana mana wasu abubuwa 10 da suke fara dubawa ga namiji.


Sai dai kowace mace ra'ayinta yasha bamban da wasu matan inda kowacce take bayyana irin abinda ta ke fara dubawa da farko ga namiji kafin ta amince da soyayyarsa.


A cikin wannan video za ku ji yadda mata suka bayyana abubuwa 10 na zahiri dake daukar hankalinsu ga namiji har su nuste a cikin kogon Kaunarsa.Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

2 Comments

  1. Taba dijah ni kumah Inason mace dogowa Siriyah mai hanci bah Farah fesi bah MA, ana wanka tarwada

    ReplyDelete
  2. Allah ya baka irinta

    ReplyDelete
Previous Post Next Post