Idan kuna so ku zauna lafiya da hakoranku Har ku Tsufa Ku Guji Yin wadannan abubuwa


Hakori dai waje ne da koda yaushe muke yin muamala dashi, kama daga cin abinci na al'ada da sauran abubuwan kwadayi na ci ko na sha dole sai ya taba hakori kafin ya shiga ciki. 


Sai dai abin mamaki ba kowane yake kulawa da hakoransa yadda ya kamata ba. Hakan yasa hakora suke samun rauni da lalacewa Idan har ba'a Kulawa dasu ta hanyar da ta dace. 


Don haka ku Kalli wannan video domin ku ji abubuwan da ya kamata ku Kula da yin su da barin su a yayin da kuke wanke hakoran ku.Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post