ZoyaPatel
Ahmedabad

INEC na duba yiwuwar ɗage zaɓen gwamna zuwa ranar 18 ga watan Maris


Jaridar DailyTrust ta rawaito cewa hukumar zaɓe ta ƙasa INEC na shirin ɗaukar matakin ne domin samun isasshen lokacin daidaita na'urar BVAS yadda zata yi aiki a zaɓen na gwamnoni da ƴan majalisun jiha.


Shin yaya kuke ganin idan an dage zaben, shin hakan yana nuna dama Hukumar ta INEC ba ta yi shirin da ta ke cewa ta yi ba? 



Mumbai
Kolkata
Bangalore
Previous Post Next Post