Jerin Illoli 6 Da Yawan Cin Tafarnuwa Ke Yi Ga lafiyar jiki


Duk wani abu da ya wuce kima zai iya zama illa ga lafiya da cutarwa a gare ku, haka ma tafarnuwa take da illa a jiki idan aka yawaita yin amfani da ita.


Tafarnuwa tana da kyau ga jikin dan adam kuma rigakafi ce, wanda hakan yasa aka bada shawarar yin amfani da ita a lokacin hunturu(sanyi). Domin Akwai wasu fa'idodin kiwon lafiya da tafarnuwa ke samarwa idan ana amfani da ita a lokacin sanyi, amma idan aka yawaita cinta  da yawa, tana iya haifar da barazana ga lafiya.


A cikin wannan video za ku ji wasu daga cikin illolin da yawan yin amfani da tafarnuwa ke haifarwa ga jiki da ya kamata ku sani da kuma abubuwan da yakamata kuyi la'akari kafin cin ta. 


Ku latsa nan domin kallon video 👇👇👇Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post