ZoyaPatel
Ahmedabad

Video: Yadda Bola Tinubu Da Gwamnonin APC Suka Yi Murna Bayan Da INEC Ta Sanar Da Sakamakon Zabe


Hukumar INEC ta bayyana Ahmad Bola Tinubu a matsayin sabon shugaban kasar Nigeria a ranar Laraba. 


A yayin bayyana sakamakon Ahmad Bola Tinubu yana tare da gwamnonin APC wanda ana sanar da sakamakon suka kama murna kamar yadda za ku gani a wannan bidiyon. 


Kalli bidiyon 👇👇

Video

Mumbai
Kolkata
Bangalore
Previous Post Next Post