ZoyaPatel
Ahmedabad

Hukumar INEC ta Bayyana Malam Ibrahim Shekaru A Matsayin Wanda Ya Lashe Sanatan Kano Ta Tsakiya

Hukumar INEC ta Bayyana Malam Ibrahim Shekaru A Matsayin Wanda Ya Lashe Sanatan Kano Ta Tsakiya 

Hukumar INEC ta sanar da malam Ibrahim shekarau a matsayin sanatan kano ta tsakiya a jiya ne Hukumar zabe ta kasa reshen jihar kano ta ayyana Malam Ibrahim Shekarau a matsayin halastaccen Dan takarar sanatan Kano ta tsakiya.

Sai dai wakilan NNPP sun ce ko a jikinsu, domin za a warware a gaban Kotu.

[Related Posts]
Mumbai
Kolkata
Bangalore
Previous Post Next Post