Ban taɓa cin mutuncin Ƴan Kwankwasiyya ba - Maɗagwal - Android Pols


Jarumin Barkwancin nan Ali Artwork ya ce, bai taɓa cin mutuncin ƴan Kwankwasiyya ba. Ya ce, duk abin da yayi a baya yayi su ne cikin raha da siyasa ba wai don cin mutunci ba.


Sai dai yan kwankwasiyya da dama basa yin maraba da dawowar madagwal duba da irin furucin da man yai a baya inda yace jagoran kwankwasiyya babu abinda ya taba tsinana masa. 


Sai yanzu da yaga an samu gwamnati shine ake shirin dawowa don ba shi da Kunya. Mu bama goyon bayan dawowar sa, cewar yan kwankwasiyya. 


Me zaku ce?

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post