Yadda Wani Mahaifi Ya Fidda Kunya Ya Tiki Rawa Wajen Shagalin Bikin 'Yarsa - Android Pols


Wani bidiyo da ke yawo a kafafen sada zumunta na Instagram ya jawo cece-Kuce inda wani mahaifi ya zage jikinsa yana ta tikar rawa a yayin shagalin bikin yarsa. 


A cikin bidiyon matane da suka hada da kawayen amarya, danginta da sauransu suke taka rawa tare da amarya wanda babu zato babu tsammmani kawai sai ga uban amarya Shima ya fito yana takawa. 

Sannan kuma daga bisani ya nemi a bashi dama shi da 'yarsa (amarya) suka cashe. 


Wasu dai da dama suna ta bayyana ra'ayoyinsu inda suke nuna rashin dacewar yin hakan, wasu kuwa na bayyana cewa hakan ba laifi bane tunda yarsa ce kuma ya yi hakan ne don ya nuna farin cikinsa ga auren yarsa.


Shin ku yaya kuke ganin dacewar yin hakan? Ku bayyana mana ra'ayin ku bayan kun Kalli bidiyon.Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post