Bidiyo: Har Gobe Ina Cike Da Kewar Kalaman Soyayyar Rahama Sadau - Android Pols


Wani matashi da suka yi makaranta tare da jarumar Kannywood Rahama Sadau ya bayyana yadda ya yi kewar jarumar tsawon lokaci.


A wata hira da gidan Radio Freedom Radio suka yi dashi mutumin ya bayyana yadda suka yi soyayya har bayan gama makarantar.


Ga cikakken bidiyon tattaunawar 👉 Video

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post