ZoyaPatel
Ahmedabad

Yanzu haka ana cigaba da daukar ma'aikatan Hukumar Tsaron Farin Kaya NSCDC a Najeriya


Yanzu Haka Yanar Gizon Daukar Ma'aikatan Hukumar Tsaron Farin kaya ta Najeriya, NSCDC yana tafiya masu bukata za su iya gwada sa'ar su ko za'a dace. 


Idan ba ku cike ba sai ku taba nan NSCDC ku cike. 


A yayin cikewa za su baku wata lambar sirri, ku tabbatar kunyi copy din Application Code din da suka baku a yayin cikewa

Mumbai
Kolkata
Bangalore
Previous Post Next Post