ZoyaPatel
Ahmedabad

Jarumar Tiktok Murja Ibrahim Kunya Ta Yi Murnar Samun Mabiya Miliyan Daya A Shafinta


Kimanin mutane miliyan 1 ne suka nuna so da ƙauna kan bidiyoyin da Murjan ke wallafawa a TikTok.


Kunya ta yi fice wajen wasannin barkwanci cikin salon sakin zance, saki ba ƙaidi.


Kuma sannu a hankali bidiyoyin Murjan ya tsallake manhajar TikTok, yana karaɗe mafi yawan kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram har ma da WhatsApp.


A cikin bidiyon da ta wallafa na baya-bayan nan an gano Murjan na murna da shewa tare da ƙawayenta kan haɗa waɗannan mabiya.


Wace shawara zaku bai wa Murja bayan haɗa waɗannan mabiya?

Mumbai
Kolkata
Bangalore
Previous Post Next Post