ZoyaPatel
Ahmedabad

Ana Samun karuwar yiwa mata kaciya a Najeriya, masana sun bayyana illolin yiwa mata kaciya


Wasu kungiyoyin kare hakkin dan Adam sun koka kan yadda kaciya ga mata ya cigaba da samun wurin zama a Najeriya.


A cikin wannan bidiyon za ku ji yadda masana lafiya suka bayyana illolin dake haifarwa ga matan da aka yi musu kaciya.



Mumbai
Kolkata
Bangalore
Previous Post Next Post