BIDIYO: Wasu rubabbun kudade da aka gano cikin Buhuhuna sun ja hankalin 'yan Najeriya


Rahotanni sun ce an gano buhunan rubabbun takardun kudi na naira a barikin ‘yan sanda a Jihar Benue. 


Wani faifan bidiyo da aka yada a yanar gizo ya nuna buhunan kudi na miliyoyin Naira da suka lalace da aka ce an gano su a barikin 'yan sanda na Wadata dake jihar Benue. 


Ana iya jin wata muryar mutane a cikin faifan bidiyon suna cewa, "Kalli kudi a Wadace amma sun rube, duba kudi, duba inda aka boye kudi har aka bari suka lalace.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post