A wannan shirin namu na yau za ku ji nau'in wasu mata masu wuyar sha'ani a soyayya wanda duk namijin da zai yi soyayya da su sai mai hakurin gaske.
A cikin wannan bidiyon za ku ji jerin halayen wasu mata masu wuyar sha'ani a soyayya wanda sai namijin gaske ne zai iya kasancewa dasu.
Ku latsa nan domin kallon video 👇👇
Shin kun san Mata Masu Wuyar Sha’ani A Soyayya? Ga kadan daga cikin halayyar su
Tabbas nayi fama da wannan damuwar da Balkisu Yar uwatace Haka taitaman har daga karshe nahakura daita dukda tsananin So da kaunar da nakemata gakuma Zumunci ban wasaba Danko da mamana da namanta uwa daya uba Daya suke ahaka nahakura daita nanemi waata gashi muna dab da Aure nida Fauziyya Amma Balkisu tana cikeda matsananciyar damuwa da Soyayya ta kaman yanda Babbar Aminiyarta tafadaman.
ReplyDeleteIna da irinta Amman naji dadin rabuwa da ita na godewa Allah
ReplyDeleteNi tawa hakama take
ReplyDeleteMaryam bello
ReplyDeleteAlhamdulillah nima dai zanje
ReplyDelete