Nura Ya Tafi Nura Ya Dawo, Jaririn Da Aka Haifawa Marigayi Nura Mustapha Waye Da Aka Mayar Da Sunansa


Marigayi Nura Mustafa Waye(Daraktan Fim Din IZZAR SO) ya samu Karuwa. Ansamu Namiji kuma tuni an rada masa Suna da Nura Nura Mustafa waye.


Fitaccen jarumin Fina-finan Hausa Abba Elmustapha shine ya wallafa sanarwar a shafinsa na Facebook a ranar Juma'a 16/12/2022. 


Muna Addu'ar Allah ya rayashi cikin koshin lafiya da Addini yasa mahaddacin Al-qur'ani ne. Allah yasa mahaifin sa yana Dausayin Aljanna. 


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post