A wannan zamanin da cututtuka masu yaɗuwa suke ƙara yawaita a cikin al'umma ya zama wajibi a riƙa yin gwajin ƙwayoyin halitta kafin aure domin gujewa kamuwa da cututtuka.
A cikin wannan video za ku ji wasu daga cikin gwajin kwayar halitta da likitoci suka bayyana da ya zama wajibi masoya su yi kafin yi are domin gujewa kamuwa da cututtuka.👇👇👇
Ga Wasu daga jerin gwaje-gwajen kwayoyin Halitta 6 Da Akeso ma'aurata su yi kafin aure

Hallo g
ReplyDelete