Gwanin Sha'awa Bidiyon Wata Budurwa Tana Rubuta Alqruani Maigirma Da Ka


A wannan zamanin ba kasafai ake samun matasa da suke zuwa makarantun allo ba sai dai makarantun litattafai wanda ba rubutu ake yi ba.


A shekarun baya ne ake samun matasa samari da yan mata suna zuwa makarantun allo suna rubutu da karatu sai dai a wannan lokacin za'a iya cewa ya zama tarihi.


Hakan yasa bidiyon wannan matashiyar budurwar ya burge mutane ganin yadda take rubuta Alqur'ani akan allo ba tare da tana duba tana rubutawa ba.Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post