Ga ci gaban bayani kan ilimin soyayya don ma’aurata su fahimci wannan babban jigo na rayuwar aure kuma su dabbaka da aikatar da soyayya cikin huldodinsu da zamantakewar aurensu.
A Wannan video za ku ji wasu muhimman abubuwa wajen fahimtar launi da ingancin soyayyar da ke tsakanin ma’aurata 👇👇