Saduwa tsakanin mace da namiji wajibi ne musamman ga ma'aurata domin akwai alfanu da hakan yake haifarwa.
A cikin wannan video za ku ji yadda wani kwararren likitan mata ya bayyana yadda mahimmancin jima’i ga ma’auratan ke taimakawa wajen inganta zaman aure.